Allah allah
Yabo yabo
Allah allah
Yabo
Na you be baba (baba)
Kai bani ceto (ceto)
Hey yah
Hululululululu
Zan yabe ka (allah)
Ya allah na (nawa)
Don ka isa yabo (yabo yabo)
Zan yabe ka (allah)
Ya allah na (nawa)
Don ka isa yabo (yabo)
Zan yabe ka (allah)
Ya allah na (nawa)
Don ka isa yabo (yabo yabo)
Zan yabe ka (allah)
Ya allah na (nawa)
Don ka isa yabo bo bo bo
(Don ka isa yabo)
Ni fa na fita yaron nan ya fita
Ga gaguna kuma wa yesu zan rangada
Shi yasa yaw na che rawa zamu taka
Zuwa ga allah kai ne baban duniya
Ni zan yabe ka dare da rana (and dance)
Ni zan yabe ka da molo da garaya (and dance)
Ni zan yabe ka allah na (and dance)
Ni zan yabe k azan yabe ka
Na you be baba (baba)
Kai bani ceto (ceto)
Hey yah
Hululululululu
Zan yabe ka (allah)
Ya allah na (nawa)
Don ka isa yabo (yabo yabo)
Zan yabe ka (allah)
Ya allah na (nawa)
Don ka isa yabo (yabo)
Zan yabe ka (allah)
Ya allah na (nawa)
Don ka isa yabo (yabo yabo)
Zan yabe ka (allah)
Ya allah na (nawa)
Don ka isa yabo bo bo bo
(Don ka isa yabo)
Oya oya oyah
I dey give them wanya oyah
Make you dey burn like fire
This one na the spiritual fire
Me I go play my guitar
And I go blow my trumpet
Today I go dance and dance
To papa god I go dance and dance
Ni zan yabe ka dare da rana (and dance)
Ni zan yabe ka da molo da garaya (and dance)
Ni zan yabe ka allah na (and dance)
Ni zan yabe ka zan yabe ka
Na you be baba (baba)
Kai bani ceto (ceto)
Hey yah
Hululululululu
Zan yabe ka (allah)
Ya allah na (nawa)
Don ka isa yabo (yabo yabo)
Zan yabe ka (allah)
Ya allah na (nawa)
Don ka isa yabo (yabo)
Zan yabe ka (allah)
Ya allah na (nawa)
Don ka isa yabo (yabo yabo)
Zan yabe ka (allah)
Ya allah na (nawa)
Don ka isa yabo bo bo bo
(Don ka isa yabo)
Zan yabe ka (allah)
Ya allah na (nawa)
Don ka isa yabo (yabo yabo)
Zan yabe ka (allah)
Ya allah na (nawa)
Don ka isa yabo (yabo)
Zan yabe ka (allah)
Ya allah na (nawa)
Don ka isa yabo (yabo yabo)
Zan yabe ka (allah)
Ya allah na (nawa)
Don ka isa yabo bo bo bo
(Don ka isa yabo)
Na you be baba (baba)
Kai bani ceto (ceto)
Hey yah
Hululululululu