Oh khadija
Khadija
Sunan ta khadija
Sunan ta khadija
Ina miki waka, khadija
Ki saurari kalamun da zan fada
Oh khadija
Khadija
Saukin kai ba stressing
Have you even seen her in person?
Personality impressing
Tana da kyau kuma ta iya dressing
I love you dearly
Hold me tight, im your teddy
When ever my days are rough, ke dai zana kira inji steady
Ko ba make up, tana kyalli
Sai ma ta sa kwalli
Tana da farin jini gun kowa saboda tanada kyaun hali
Tabdi, na riga da na faller
Body shape, coca cola
Duk sanda wutana ya dauke kece zaki zaman min solar ko
Oh khadija
Khadija (khadija)
Sunan ta khadija
(Ana ce mata dije)
I'm with you
(From the beginning to karshe)
Ina miki waka, khadija
Ki saurari kalamun da zan fada
Oh khadija
Khadija
Sunan is special
Fine face, you don't need no facials (um-um)
To be cute, irin ku ke sa sauran suyi mute
I'm singing this song for you coz I got an undying love for you
And I promise to always be there when these bad boys come for you
Strike a pose baby muyi snapping
Say what you want ima make it happen
Zuciyata ai taki ce
Duka jindadin nan ma taki ce
Beautyn ki ke bani ginger
Ba ruwana da saurian, girl I need ya
Nobody's messing with dan lukuti tunda ni ne saurayin khadija lets go
Oh khadija
Khadija (khadija)
Sunan ta khadija
(Ana ce mata dije)
I'm with you
(From the beginning to karshe)
Ina miki waka, khadija
Ki saurari kalamun da zan fada
Oh khadija
Khadija
Oh khadija
(Ana ce mata dije)
Oh khadija
(From the beginning to karshe)
Oh khadija
(Ana ce mata dije)
Oh khadija
(From the beginning to karshe)